John 15:20 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ku tuna da kalmomin da na yi muku cewa, โ€˜Ba bawan da ya fi maigidansa,โ€™ In sun tsananta mini, ku ma za su tsananta muku. Da sun yi biyayya da koyarwata, da za su yi biyayya da taku ma.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ูƒูุชูู†ูŽ ุฏูŽ ุงู”ูŽุจูู†ู’ุฏูŽ ู†ูŽฺขูŽุทูŽุง ู…ููƒู ุซูœู‰ูฐูˆูŽ โ€นุจูŽุงูˆูŽ ุจูŽุงูŠูŽฺขูู†ู’ ู…ูŽูŠู’ุบูุฏูŽู†ู’ุณูŽุžโ€บ ุงู•ูู†ู’ ุณูู†ู’ ฺŸูŽู†ูŽู†ู’ุชูŽ ู…ูู†ูุŒ ูƒููˆ ู…ูŽุง ุฐูŽุงุณู ฺŸูŽู†ูŽู†ู’ุชูŽ ู…ููƒูุž ุฏูŽ ุณูู†ู’ูŠู ุจููŠูŽูŠู‘ูŽ ุฏูŽ ู…ูŽุบูŽู†ูŽุงุชูŽ ุฏูŽ ุฐูŽุงุณููŠู ุจููŠูŽูŠู‘ูŽ ุฏูŽ ุชูŽุงูƒู ูƒููˆ ู…ูŽุงุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ku tuna da maganar da na yi muku cewa, โ€˜Bawa ba ya fin ubangijinsa.โ€™ In sun tsananta mini, ku ma za su tsananta muku. Da sun kiyaye maganata, da sai su kiyaye taku ma.