John 15:24 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da a ce ban yi ayyuka a cikinsu waษ—anda babu wani da ya taษ“a yi ba, da ba su da zunubi. Amma yanzu sun ga waษ—annan ayyukan banmamaki, duk da haka sun ฦ™i ni sun kuma ฦ™i Ubana.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ู†ูŽูŠู ุงู”ูŽูŠู‘ููƒูŽ ุฏูŽูŠูŽูˆูŽ ุนูŽุซููƒูู†ู’ุณู ูˆูŽุทูŽู†ู’ุฏูŽ ุจูŽุงูˆูŽู†ู’ุฏูŽ ูŠูŽุชูŽูปูŽูŠูุž ุฏูŽุงุนูŽุซูœู‰ูฐ ุจูŽู†ู’ูŠู ุงู”ูŽูŠู‘ููƒูŽู†ู‘ูŽู†ู’ุจูŽ ุฏูŽ ุจูŽุงุณู ุฏูŽ ุฐูู†ููˆุจูุž ุนูŽู…ู‘ูŽุง ูŠูŽู†ู’ุฐู ุณูู†ู’ ุบูŽุง ุงู”ูŽุจูู†ู’ุฏูŽ ู†ูŽูŠูุŒ ุนูŽู…ู‘ูŽุง ุฏููƒู’ุฏูŽู‡ูŽูƒูŽ ุณูู†ู’ฺงููŠู†ูุŒ ุณูู†ู’ ูƒูู…ูŽฺงู ุนูุจูŽุงู†ูŽุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da ba domin na yi ayyuka a cikinsu da ba wanda ya taษ“a yi sai ni ba, da ba su da zunubi. Amma yanzu sun gani, sun kuma ฦ™i mu, ni da Ubana duka.