John 15:25 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma wannan ya faru ne domin a cika abin da yake a rubuce cikin Dokarsu cewa, ‘Sun ƙi ni ba dalili.’
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
وَنَّنْ يَڢَرُ نٜىٰ كُوَ دُواْمِنْ عَثِكَ مَغَنَرْ دَتَكٜىٰ أَرُبُوثٜىٰ أَ كُواْيَرْوَرْسُ ثٜىٰوَ ‹سُنْڧِينِ بَادَلِيلِ؞›
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
An yi wannan kuwa domin a cika maganar da yake a rubuce a cikin Shari'arsu cewa, ‘Sun ƙi ni ba dalili.’