John 15:26 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โSaโad da Mai Taimako ya zo, wanda zan aiko muku daga wurin Uba, Ruhun gaskiya wanda yake fitowa daga wurin Uba, zai ba da shaida game da ni.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ยซุฐูููุณูุง ู
ููู ุชูููู
ููููุงู ููุฐููุงู ููุฑููููู ุฏูุบู ููุฑููู ุนูุจูุงุ ุดููููููฐ ุฑููุญู ููุบูุณูููููุ ู
ููู ฺขูุชููุงููู ุฏูุบู ููุฑููู ุนูุจูุงุ ุดููููููฐ ุฐููู ููุดูููุฏู ุนูููููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma sa'ad da Mai Taimako ya zo, wanda zan aiko muku daga wurin Uba, wato Ruhu na gaskiya, mai fitowa daga wurin Uba, shi ne zai shaida ni.