John 16:13 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma saโ€™ad da shi, Ruhun gaskiya ya zo, zai bi da ku zuwa ga dukan gaskiya. Ba zai yi magana don kansa ba; zai faษ—i abin da ya ji ne kaษ—ai, zai kuma faษ—a muku abin da bai faru ba tukuna.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุนูŽู…ู‘ูŽุง ุณูŽุนูŽุฏู‘ูŽ ุฑููˆุญู ู†ูŽุบูŽุณู’ูƒููŠูŽ ูŠูŽุฐููˆุงู’ุŒ ุฐูŽูŠู’ุจูุดูœู‰ูฐูƒู ุซููƒูู†ู’ ุฏููƒูŽู†ู’ ุบูŽุณู’ูƒููŠูŽุŒ ุฏููˆุงู’ู…ูู†ู’ ุจูŽู…ูŽุบูŽู†ูŽุฑู’ ูƒูŽู†ู’ุณูŽ ุฐูŽูŠู’ ูŠูุจูŽุŒ ุนูŽู…ู‘ูŽุง ุฐูŽูŠู’ ฺขูŽุทู ุงู”ูŽุจูู†ู’ุฏูŽ ูŠูŽูƒูœู‰ูฐุฌูู†ูœู‰ูฐ ูƒูŽูˆูŽูŠู’ุŒ ุฐูŽูŠู’ ูƒูู…ูŽ ฺขูŽุทูŽุง ู…ููƒู ุงู”ูŽุจูุจููˆูŽู†ู’ ุฏูŽ ุฐูŽุงุณู ฺขูŽุฑูุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'ad da kuwa Ruhu na gaskiya ya zo, zai bishe ku cikin dukan gaskiya, domin ba zai yi magana don kansa ba, sai dai duk abin da ya ji, shi zai faษ—a, zai kuma sanar da ku al'amuran da za su auku.