John 16:18 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Suka yi ta tambaya, “Me yake nufi da ‘jim kaɗan’? Ba mu fahimci abin da yake faɗi ba.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سُكَ ثِيغَبَدَ ثٜىٰوَ «مٜىٰيَكٜىٰ نُڢِ دَ ثٜىٰوَ ‹بَايَنْ طَنْ لُواْكَثِ كَطَن›؟ تُواْ، بَمُسَنْ أَبِنْدَ يَكٜىٰ نُڢِبَ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Suka ce, “Me yake nufi da, ‘Bayan ɗan lokaci kaɗan ’ ɗin? Ai, ba mu san abin da yake faɗa ba.”