John 16:19 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yesu ya gane suna so su tambaye shi game da wannan, sai ya ce musu, โKuna tambayar juna game da abin da nake nufi da na ce, โJim kaษan ba za ku ฦara ganina ba, da kuma bayan an jima kaษan, za ku gan niโ?
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนููุณูููฐ ููุณููู ุงููููู
ูุฌูุฑูููุณู ุณููู ุณููุงู ุณูุชูู
ูุจูููููฐุดู ุนููููู ููููููู ู
ูุบูููุ ุณูููููุซูููฐู
ูุณู ยซููุชููุงูุ ูููู ุชูู
ูุจูููุฑู ุฌูููู ููููฐ ุงููุจูููุฏู ููููููฐ ฺููขู ุฏู ููุซูููฐุ โนุจูุงูููู ุทููู ูููุงูููุซู ููุทููู ุจูุฐูุงูู ุบููููุจูุ ุจูุงูููู ุทููู ูููุงูููุซู ููุทููู ููู
ู ุฐูุงูู ุบููููโบุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Yesu kuwa ya sani suna so su tambaye shi, sai ya ce musu, โWato kuna tambayar juna ne abin da nake nufi da cewa, โBayan ษan lokaci kaษan ba za ku gan ni ba, bayan ษan lokaci kaษan kuma za ku gan niโ?