John 16:21 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Macen da za tฤ haihu takan yi naฦuda domin lokacinta ya yi; amma saโad da ta haihu, sai ta manta da wahalar domin farin ciki an haifi jariri a duniya.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนูุฏููู ู
ูุซูููฐ ุฐูุงุชู ุญฺูููขู ุชูููููุฌู ุฐูุงฺขู ุณููุงูุณูููุ ุฏููุงูู
ููู ูููุงูููุซููู ุญฺูููขูููุฑูุชู ููููุ ุนูู
ููุง ุนูุฏููู ุชูุบูู
ู ุญฺูููขูููุฑู ุฌูุฑูุฑูุ ุชููููู ู
ูููุชูุงุฏู ุฐูุงฺขููู ุฏู ุชูุฌู ุณูุจููุงูุฏู ุชููู ุซูููููฐุฏู ู
ูุฑููู ุฏููุงูู ุงููููุญฺูููขู ุฌูุฑูุฑู ุนูุฏููููููุงุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Idan mace tana naฦuda takan sha wuya, don lokacin haihuwarta ya yi. Amma da zarar ta haifi jinjirin, ba ta ฦara tunawa da wahalar da ta sha, domin murnar an sami baฦon duniya.