John 16:25 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โ€œKo da yake ina magana da misalai, lokaci yana zuwa da ba zan ฦ™ara yin magana da misalai ba, sai dai in faษ—a muku a fili game da Ubana.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ยซู†ูŽุงูŠู ุงู”ูŽู…ู’ฺขูŽุงู†ู ุฏูŽ ู…ูุตูŽู„ูŽูŠู’ ู†ูœู‰ูฐ ุฏููˆุงู†ู’ ุงู•ูู†ู’ุจูŽูŠู‘ูŽู†ูŽ ู…ููƒู ูˆูŽู†ู‘ูŽู†ู’ุž ุนูŽู…ู‘ูŽุง ู„ููˆุงู’ูƒูŽุซู ูŠูŽู†ูŽ ุฐููˆูŽุง ุฏูŽ ุฐูŽู†ู’ูŠู ู…ูŽุบูŽู†ูŽ ุฏูŽูƒููˆ ุงู”ูŽ ฺขููŠู„ู ุบูŽู…ูœู‰ูฐุฏูŽ ุนูุจูŽุงุŒ ูƒูู…ูŽ ุจูŽุฐูŽู†ู’ ฺงูŽุงุฑูŽ ู…ููˆุงู’ุฑูŽู†ู’ ู…ูุตูŽู„ูŽูŠู’ุจูŽุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
โ€œDuk wannan na faษ—a muku da misalai ne. Lokaci yana zuwa da ba zan ฦ™ara faษ—a muku kome da misalai ba, sai dai in ba ku labarin Uba a sarari.