John 16:33 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โNa faษa muku waษannan abubuwa ne, domin a cikina ku sami salama. A duniyan nan za ku sha wahala. Amma ku yi ฦarfin hali! Na yi nasara a kan duniya.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ยซฺููขูุทูุง ู
ููู ููุทูููููู ุงููุจูุจููู ููููฐ ุฏููุงูู
ููู ุนูุซููููู ููุณูุงู
ู ุณูููู
ูุ ุนูุซููููู ุฏููููููุฑู ูููู ูููู ุดููู ุนูุฐูุงุจูุ ุนูู
ููุง ููููุณูููุซูููฐ ุฏู ฺงูุฑฺูขููู ุฐููุซูููุง ุบูู
ูุง ููุงููููุตูุฑูุง ุนููููู ุฏููููููุงุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Na faษa muku wannan ne domin a gare ni ku sami salama. A duniya kuna shan wuya, amma dai ku yi farin ciki, ai, na yi nasara da duniya.โ