John 17:12 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yayinda nake tare da su, na kฤre su na kuma kiyaye su ta wurin sunan nan da ka ba ni. Ba ko ษayan da ya ษace, sai dai wannan da aka ฦaddara zuwa ga hallaka don Nassi yฤ cika.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ูููุงูููุซููู ุฏู ููููููฐ ุชูุฑูููฐุฏูุณููุ ูููููุฑู ุฏูุณูู ุฏู ุฅูููููุงูู ุณููููููููุ ุณูููููู ุฏููููู ููุง ุจูุงููุ ููููููุงููููฐุณูุ ููู
ู ุจูุงููููุฏู ูููปูุซูููฐ ุณูููุฏููู ุทูููููุณู ูููู ููุทููู ููููุฏู ููููููฐ ุทููู ูููููููุ ุฏููุงูู
ููู ุนูุซููู ุงูููููุจูุซููู ุฑูุจููุชูุซููููุฑู ู
ูุบูููุฑู ุงูููููู ุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Duk sa'ad da nake tare da su, na kiyaye su da ikon sunanka da ka ba ni. Na kฤre su, ba kuwa waninsu da ya halaka, sai dai halakakken nan, domin Nassi ya cika.