John 17:13 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โYanzu ina zuwa wurinka, sai dai na faษi waษannan abubuwa ne tun ina a duniya domin farin ciki yฤ zama cikakke a cikinsu.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููููุฐู ุงูููู ุฐูููุง ููุฑูููููุ ุนูู
ููุง ุงูููู ุถููุงฺูงููุงูู ููุทูููููู ุงููุจูุจููู ููููฐ ุชููู ุงูููู ุฏููููููุง ุฏููุงูู
ููู ููุทูููููู ู
ูุงุณูุจูููู ุณูุณูุงู
ู ฺขูุถู ุซููููู ุซููููููููฐ ุงูู ุธูููุงุชูููุณูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma yanzu ina zuwa wurinka. Ina faษar wannan magana tun ina duniya, domin farin cikina ya zama cikakke a zukatansu.