John 17:20 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Addu’ata ba saboda masu bina kaɗai ba ne. Ina addu’a kuma saboda waɗanda za su gaskata da ni ta wurin maganarsu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«بَا كُوَ وَطَنَّنْ كَطَيْ نَكٜىٰ ضُواْڧَاوَبَ، عَمَّا إِنَ ضُواْڧُواْ كُمَ دُواْمِنْ دُكَنْ وَطَنْدَ ذَاسُ بَادَ غَسْكِيَ بِسَغَ مَغَنَرْسُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Ba kuwa waɗannan kaɗai nake roƙa wa ba, har ma masu gaskatawa da ni ta maganarsu,