John 17:7 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yanzu sun san cewa duk abin da ka ba ni daga gare ka ya fito.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَنْذُ كُوَ سُنْ سَنِ ثٜىٰوَ دُكْ أَبِنْدَ كَبَانِ دَغَ غَرٜىٰكَ يَكٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Yanzu kuwa sun san duk iyakar abin da ka ba ni daga gare ka yake.