John 17:8 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Na ba su kalmomin da ka ba ni sun kuwa karษa. Sun san tabbatacce daga wurinka na fito. Sun kuma gaskata kai ka aiko ni.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุบูู
ูุง ููููู
ูุฑูุฏู ฺููขูุทูุง ู
ููู ฺููขูุทูุง ู
ูุณูุ ุณููู ูููู ููุฑููปูุ ุณููู ุณููู ุญฺูงฺููงู ุฏูุบู ููุฑููููู ููููฐ ฺููขูุชููุงูุ ุณููู ููู
ู ุจูุงุฏู ุบูุณููููู ููููููููฐ ููุง ุนููููููุงูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Domin kuwa maganar da ka faษa mini na faษa musu, sun kuwa karษa, sun kuma san hakika na fito daga wurinka ne, sun kuma gaskata kai ne ka aiko ni.