John 18:10 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai Siman Bitrus, wanda yake da takobi, ya zāre, ya kai wa bawan babban firist sara, ya ɗauke masa kunnensa na dama (Sunan bawan kuwa Malkus ne.)
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سِيمَنْ بِتْرُسْ كُوَ وَنْدَ يَكٜىٰدَ تَكُواْبِے، يَظَرُواْ شِ يَسَارِ بَاوَنْ بَبَّنْ ڢِرِسْتِ، حَرْ يَيَنْكٜىٰ مَسَ كُنّٜىٰ نَدَمَ؞ سُونَنْ وَنَّنْ بَاوَنْ كُوَ مَلْكُسْ نٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Bitrus kuwa da yake yana da takobi, ya zaro ya kai wa bawan babban firist sara, ya ɗauke masa kunnensa na dama. Sunan bawan Malkus.