John 18:14 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kayifas ne wanda ya shawarci Yahudawa cewa zai fi kyau mutum ɗaya yă mutu saboda mutane.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
شِينٜىٰ يَبَا يَهُودَاوَا شَوَرَا ثٜىٰوَ يَڢِ ݣَوْ مُتُمْ طَيَ يَمُتُ سَبُواْدَ سَوْرَنْ مُتَنٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kayafa kuwa shi ne ya yi wa Yahudawa shawara, cewa ya fiye musu mutum ɗaya ya mutu saboda jama'a.