John 18:16 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Bitrus kuwa ya dakata a waje a bakin ƙofa. Almajirin nan da yake sananne ga babban firist, ya dawo ya yi magana da yarinyar mai aiki a can, ya kuma shigo da Bitrus.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا بِتْرُسْ يَڟَيَ عَبَاكِنْ ڧُواْڢَ دَغَ وَجٜىٰ؞ سَيْ أَلْمَجِرِنَّنْ دَ بَبَّنْ ڢِرِسْتِ يَوَايٜىٰشِ يَڢِتَ يَيِ مَغَنَ دَ يَارِنْيَ مَيْغَادِنْ ڧُواْڢَ، سَعَنً يَشِغُواْ دَ بِتْرُسْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Bitrus kuwa ya tsaya a bakin ƙofa daga waje. Sai ɗaya almajirin da yake sananne ga babban firist ya fita, ya yi magana da wadda take jiran ƙofa, sa'an nan ya shigo da Bitrus.
Recommended Reading