John 18:17 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yarinyar da take bakin ƙofar ta ce wa Bitrus, “Kai ba ɗaya ne daga cikin almajiran mutumin nan ba ne?” Bitrus ya amsa ya ce, “A’a, ba na ciki.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَارِنْيَرْ دَتَكٜىٰ غَادِنْ ڧُواْڢَرْ تَثٜىٰ وَ بِتْرُسْ «أَنْيَ! بَ كَنَ ثِكِنْ أَلْمَجِرَنْ مُتُمِنَّنْ بَ؟» بِتْرُسْ يَأَمْسَ يَثٜىٰ «أَعَ، بَانَ ثِكِ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Baranyar da yake jiran ƙofar kuwa ta ce wa Bitrus, “Anya! Kai ma ba cikin almajiran mutumin nan kake ba?” Ya ce, “A'a, ba na ciki.”