John 18:2 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
To, Yahuda, wanda ya bashe shi, ya san wurin, domin Yesu ya sha zuwa wurin da almajiransa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَهُودَ، أَلْمَجِرِنْدَ يَبَادَ عِيسَىٰ يَسَنْ وُرِنْ دُواْمِنْ عِيسَىٰ يَسَابَا حَطُوَ دَ أَلْمَجِرَنْسَ عَثَنْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Yahuza ma wanda ya bāshe shi ya san wurin, domin Yesu ya saba haɗuwa da almajiransa a can.