John 18:20 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yesu ya amsa ya ce, โAi, na yi wa duniya magana a fili. Na kuma sha yin koyarwa a majamiโu ko kuma a haikali inda Yahudawa duka sukan taru. Ban taษa faษin kome a ษoye ba.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนููุณูููฐ ููุงููู
ูุณู ู
ูุณู ููุซูููฐ ยซุงููููุ ููุง ููู
ูุบููู ุงูู ฺขูููู ุงููุบูุจููู ูููุงูููุ ููููู
ููู ุชููููุงูููุฑูููุง ุงูู ู
ูุฌูู
ูุนู ุฏู ููููููููุ ุนูููุฏู ูููููุฏูุงููุง ุณููููู ุชูุงุฑู ุฏูููุ ุจููู ุชููปู ฺขูุทูุฑู ูููุงูู
ูููฐ ุนููปููุงูููููฐุจูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Yesu ya amsa masa ya ce, โAi, na yi wa duniya magana a bayyane, na kuma sha koyarwa a majami'u da Haikali inda Yahudawa duka sukan taru. Ban faษi kome a ษoye ba.