John 18:22 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da Yesu ya faɗa haka, sai ɗaya daga cikin ma’aikatan da yake tsaye kusa ya mare shi a fuska ya ce, “Haka za ka amsa wa babban firist?”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَ يَڢَطِ حَكَ، سَيْ وَنِ دَغَ ثِكِنْ مَيْ غَادِنْ دَيَكٜىٰ ڟَيٜىٰ يَمَرِ عِيسَىٰ ، يَثٜىٰ «حَكَ ذَاكَ أَمْسَ وَ بَبَّنْ ڢِرِسْتِ؟»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da ya faɗi haka, wani daga cikin dogaran da suke tsaye kusa, ya mari Yesu, ya ce, “Haka za ka amsa wa babban firist?”