John 18:26 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai wani daga cikin bayin babban firist dangin wanda Bitrus ya sare wa kunne, ya tambaya shi ya ce, โKana tsammani ban gan ka tare da shi a gonar zaitun ba?โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ูููู ุฏูุบู ุซููููู ุจูุงูููู ุจูุจูููู ฺขูุฑูุณูุชู ูุงููููุงููุ ููููููู ุจูุงูู ูููู ุฏูููโุบููู ููููุฏู ุจูุชูุฑูุณู ููููููููููฐ ู
ูุณู ูููููููฐ ููููฐุ ุณูููููุซูููฐ ูู ุจูุชูุฑูุณู ยซุงููุดูููฐุ ุจูููโุบููููู ุชูุฑูููฐ ุฏูุดู ุงููุบููุงูููุฑู ุจูุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai wani daga cikin bayin babban firist, wato dangin wanda Bitrus ya fille wa kunne, ya ce, โAshe, ban gan ka tare da shi a lambun ba?โ