John 18:32 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Wannan kuwa ya faru ne don a cika kalmomin da Yesu ya yi da suka nuna irin mutuwar da zai yi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
وَنَّنْ يَڢَرُ نٜىٰ كُوَ دُواْمِنْ عَثِكَ مَغَنَرْ دَ عِيسَىٰ يَيِ وَدَّ تَݣُوتَنْتَا إِرِنْ مُتُوَرْ دَ ذَيْ يِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Wannan kuwa don a cika maganar da Yesu ya yi ne, wadda ta kwatanta irin mutuwar da zai yi.