John 18:33 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai Bilatus ya koma cikin fada, ya kira Yesu ya tambaye shi, “Shin, kai ne sarkin Yahudawa?”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ بِلَتُسْ يَكُواْمَ ثِكِنْ ڢَادَرْ، سَعَنً يَكِرَا عِيسَىٰ يَتَمْبَيٜىٰشِ يَثٜىٰ «كَيْ نٜىٰ سَرْكِنْ يَهُودَاوَا؟»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai Bilatus ya koma cikin fāda, ya kira Yesu ya ce masa, “Ashe, kai ɗin nan, kai ne Sarkin Yahudawa?”