John 18:34 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yesu ya yi tambaya ya ce, “Wannan ra’ayin kanka ne, ko waɗansu ne suka yi maka magana game da ni?”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عِيسَىٰ يَأَمْسَ يَثٜىٰ «وَنَّنْ تَمْبَيَ عَكَنْكَ نٜىٰ، كُواْ كُوَ وَطَنْسُ نٜىٰ سُكَيِ مَكَ مَغَنَ عَكَيْنَ؟»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Yesu ya amsa ya ce, “Wato wannan faɗarka ce, ko kuwa waɗansu ne suka ce da ni haka a wurinka?”