John 18:36 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yesu ya ce, โMulkina ba na duniyan nan ba ne. Da na duniyan nan ne da bayina sun yi yaฦi su hana Yahudawa kama ni. Amma fa mulkina daga wani waje ne.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนููุณูููฐ ููุงููู
ูุณู ููุซูููฐ ยซู
ููููููู ุจู ุงููุฑููููุฏููููููุง ุจูููููฐุ ุฏู ู
ููููููู ุงููุฑููููููููููู ุฏููููููุง ููููฐ ุฏู ู
ูุงุณู ููู
ููู ุญูุฏูู
ู ุฐูุงุณููู ููุงฺงู ุฏููุงูู
ููู ููุฏู ุนูุจูุงุดูููฐูู ุบู ูููููุฏูุงููุงุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Yesu ya amsa ya ce, โMulkina ba na duniyan nan ba ne. Da mulkina na duniyan nan ne da barorina za su yi yaฦi kada a bฤshe ni ga Yahudawa. Amma hakika, mulkina ba daga nan yake ba.โ