John 18:40 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai suka ɗau kururuwa suna cewa, “Kai, ba shi ba! A ba mu Barabbas!” To, Barabbas ɗin nan yana da hannu dumu-dumu a wani tawaye.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سُكَ سَاكٜىٰ أَمْسَاوَا، سُكَيِ إِيهُ سُنَ ثٜىٰوَ «أَعَ، بَ وَنَّنْ ذَاكَ سَكٜىٰبَ، سَيْدَيْ كَسَكِ بَرَبَّسْ!» بَرَبَّسْ كُوَ وَنِ طَنْ ڢَشِنٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai suka sāke ɗaukar kururuwa suna cewa, “A'a, ba wannan ba, sai dai Barabbas!” Barabbas ɗin nan kuwa ɗan fashi ne.