John 19:10 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Bilatus ya ce, “Ba za ka yi mini magana ba? Ba ka san cewa ina da ikon sakinka, ko gicciye ka ba?”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَبُواْدَ حَكَ بِلَتُسْ يَثٜىٰ مَسَ «كَڧِ كَيِ مَغَنَ دَنِے كُواْ؟ بَكَ سَنِ ثٜىٰوَ إِنَدَ إِيكُواْ إِنْ سَكٜىٰكَ، كُواْ إِنْ غِثِّيٜىٰكَبَ؟»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Saboda haka Bilatus ya ce masa, “Ba za ka yi mini magana ba? Ba ka sani ba ni ne da ikon sakinka, ko gicciye ka?”