John 19:13 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da Bilatus ya ji haka, sai ya fito da Yesu, ya kuma zauna a kujerar shariโ€™ar da ake ce da shi Daษ“en Dutse (wanda a harshen Arameyik ana ce da shi Gabbata).
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุฏูŽ ุจูู„ูŽุชูุณู’ ูŠูŽุฌู ูˆูŽู†ู‘ูŽู†ู’ ุงู”ูŽุจูู†ู’ุฏูŽ ุณููƒูŽ ฺขูŽุทูŽุงุŒ ูŠูŽฺขูุชููˆุงู’ ุฏูŽ ุนููŠุณูŽู‰ูฐ ุž ุณูŽูŠู’ ุดู ุจูู„ูŽุชูุณู’ ูŠูŽุฐูŽูˆู’ู†ูŽ ุนูŽูƒูุฌูœู‰ูฐุฑูŽุฑู’ ุดูŽุฑููŠุนูŽ ุงู”ูŽูˆูŽู†ู ูˆูุฑูู†ู’ ุฏูŽ ุนูŽูƒูŽ ูƒูุฑูŽุง ุฏูŽูปูœู‰ูฐู†ู’ ุฏููˆูŽฺŸููˆุž ุฏูŽูŠูŽุฑูœู‰ูฐู†ู’ ุงู”ูŽุฑูŽู…ูŽูŠูŽ ูƒููˆูŽ ุงู”ูŽู†ูŽุซูœู‰ูฐ ุฏูŽุดู ุบูŽุจู‘ูŽุชูŽุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da Bilatus ya ji wannan magana, sai ya fito da Yesu, ya zauna a kan gadon shari'a, wurin da ake kira Daษ“e, da Yahudanci kuwa, Gabbata.