John 19:21 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai manyan firistocin Yahudawa suka ce, “A’a! Kada ka rubuta, ‘Sarkin Yahudawa,’ ka dai rubuta, wannan mutum ya ce shi sarkin Yahudawa ne.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ مَنْيَنْ ڢِرِسْتُواْثِنْ يَهُودَاوَا سُكَثٜىٰ وَ بِلَتُسْ «كَدَ كَرُبُوتَ، ‹سَرْكِنْ يَهُودَاوَا›، عَمَّا كَرُبُوتَ، ‹وَنَّنْ مُتُمْ يَثٜىٰ وَيْ شِينٜىٰ سَرْكِنْ يَهُودَاوَا›؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai manyan firistocin Yahudawa suka ce wa Bilatus, “Kada ka rubuta ‘Sarkin Yahudawa’, sai dai ka rubuta, ‘A faɗarsa shi ne Sarkin Yahudawa.’ ”