John 19:22 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Bilatus ya amsa ya ce, “Abin da na rubuta, na rubuta.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بِلَتُسْ يَأَمْسَ يَثٜىٰ «أَبِنْ دَ نَارِغَا نَا رُبُوتَ، نَا رُبُوتَ كٜىٰنَنْ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Bilatus ya amsa ya ce, “Abin da na rubuta na rubuta ke nan.”