John 19:24 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai suka ce wa juna, โKada mu yage ta, sai dai mu jefa ฦuriโa a kanta mu ga wanda zai ci.โ Wannan ya faru ne don a cika nassin da ya ce, โSuka rarraba tufafina a junansu, suka kuma jefa ฦuriโa a kan rigata.โ Abin da sojojin suka yi ke nan.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ุณูููุซูููฐ ููุฌูููู ยซููุฏู ู
ูููุงุบูููฐ ููููููู ุฑูุบูุงุ ุนูู
ููุง ู
ููู ฺงูุฑูุนู ุนูููููุชูุ ู
ูุบู ููููุฏู ุฐูููุซูุยป ููููููู ฺููขูุฑูููููฐ ุฏููุงูู
ููู ุนูุซููู ุงููุจูููุฏู ููููููฐ ุนูุซููููู ุฑูุจููุชูุซููููุฑู ู
ูุบูููุฑู ุงูููููู ุซูููฐูู ยซุณููู ุฑูุฑููุจู ุฑููุบููููู ุงฺูููููุงููููุณูุ ุณูููุฌูููฐฺขู ฺงูุฑูุนู ุนููููู ุฑูุบูุงุชูุยป ุงููุจููู ุฏู ุณููุงูุฌููุงูุฌููู ุณููููู ููููฐููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai suka ce wa juna, โKada mu tsaga ta, sai dai mu yi kuri'a a kanta, mu ga wanda zai ci.โ Wannan kuwa domin a cika Nassi ne cewa, โSun raba tufafina a junansu. Taguwata kuwa suka jefa kuria akantaโ