John 19:29 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
To, akwai wani tulun ruwan tsami ajiye a can, saboda haka suka jiƙa soso da shi, suka soka soson a sandan itacen hizzob, suka kai bakin Yesu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
تُواْ، أَݣَويْ وَنِ غُواْرَ ثِكٜىٰ دَ ضُوً إِنَبِے مَيْ ڟَامِ عَ أَجِيٜىٰ أَوُرِنْ؞ سَيْ سُكَ جِڧَ سُواْسُواْ دَ ضُوً إِنَبِے مَيْ ڟَامِنْ، سُكَ سُواْكَ سُواْسُوانْ أَ سَنْدَنْ إِظُوابْ سُكَ طَغَ سُكَ كَيْ بَاكِنْ عِيسَىٰ ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
To, akwai wani gora cike da ruwan tsami a ajiye a nan. Sai suka jiƙa soso da ruwan tsamin, suka soka a sandan izob suka kai bakinsa.