John 19:33 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma sa’ad da suka zo kan Yesu suka tarar ya riga ya mutu, ba su karya ƙafafunsa ba.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا دَ سُكَذُواْ وُرِنْ عِيسَىٰ ، بَسُ كَكَّرْيَ ڧَڢَاڢُنْسَبَ دُواْمِنْ سُنْ غَ يَارِغَا يَمُتُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma da suka zo wurin Yesu, suka kuma ga ya riga ya mutu, ba su karya ƙafafunsa ba.