John 19:36 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Waɗannan abubuwa sun faru don a cika Nassi ne cewa, “Ba ko ɗaya daga cikin ƙasusuwansa da za a karya,”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
وَنَّنْ يَڢَرُ نٜىٰ دُواْمِنْ أَبِنْدَ يَكٜىٰ عَثِكِنْ رُبُوتَثِّيَرْ مَغَنَرْ اللَّهْ يَثِكَ، وَتُواْ «بَ كُواْ ڧَشِنْسَ طَيَ دَ ذَاعَ كَرْيَ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Wannan kuwa don a cika Nassi ne cewa, “Ƙashinsa ɗaya ba za a karya ba.”