John 19:40 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da ɗaukowar jikin Yesu, sai su biyun suka nannaɗe shi tare da kayan ƙanshi a cikin ƙyallayen lilin bisa ga al’adar Yahudawa ta jana’iza.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ مُتَنٜىٰنَّنْ بِيُ سُكَ طَوْكِ جِكِنْ عِيسَىٰ سُكَ نَنَّطٜىٰ دَ يَدِنْ لِيلِنْ تَرٜىٰدَ كَايَنْ ڧَنْشِنَّنْ بِسَغَ أَلْعَادَرْ يَهُودَاوَا تَبِنّٜىٰوَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai suka ɗauki jikin Yesu suka sa shi a likkafanin lilin game da kayan ƙanshin nan, bisa ga al'adar Yahudawa ta jana'iza.