John 19:7 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yahudawa dai suka nace suna cewa, โMu fa muna da doka, kuma bisa ga dokar dole yฤ mutu domin ya mai da kansa ฦan Allah.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ูููููุฏูุงูููู ุณููู ุงููู
ูุณู ู
ูุณู ุณูููุซูููฐ ยซุงููููุ ู
ูููุฏู ูููุงูููุฑูููุงุ ููู
ู ุจูุณูุบู ูููุงูููุฑูููุฑู ููุง ููู
ูุงุชู ุนูููุดูููฐุดูุ ุบูู
ูุง ููุง ู
ูููุฏู ููููุณู ุทููู ุงูููููู ุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Yahudawa suka amsa masa suka ce, โAi, muna da Shari'a, bisa ga Sharian nan kuwa ya wajaba a kashe shi, saboda ya mai da kansa ฦan Allah.โ