John 2:10 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
ya ce, “Kowa yakan kawo ruwan inabi mafi kyau da fari, sa’an nan marar kyan bayan baƙin sun sha da yawa; amma ka ajiye ruwan inabi mafi kyau sai yanzu.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَعَنً يَثٜىٰ مَسَ «أَيْ، كُواْوَ يَكَنْ ڢَارَ بَادَ ݣَكْݣَوَنْ ضُوً إِنَبِے تُكُنَ، بَايَنْدَ مُتَنٜىٰ سُكَشَا دَيَوَ، سَعَنً كُمَ يَكَٰوُاْ وَنْدَ بَيْ كَيْ نَڢَارِنْ ݣَوْبَ؞ عَمَّا كَيْ كَٻُواْيٜىٰ ݣَكْݣَوَنْ ضُوً إِنَبِنْ سَيْ يَنْذُ!»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
ya ce, “Kowa, ai, kyakkyawan ruwan inabi yakan fara bayarwa, bayan mutane sun shassha, sa'an nan kuma ya kawo wanda ya gaza na farin kyau. Amma kai ka ɓoye kyakkyawan ruwan inabin sai yanzu!”