John 2:11 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Wannan shi ne na fari cikin abubuwan banmamakin da Yesu ya yi a Kana ta Galili. Ta haka ya bayyana ษaukakarsa, almajiransa kuwa suka ba da gaskiya gare shi.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููููููู ุนูุชูุซูููฐ ุนูููู
ูุฑู ุจููู ู
ูุงู
ูุงูู ุชฺูขูุฑููููุงู ููุฏูู ุนููุณูููฐ ููููุ ูููููููู ููููููู ููููฐ ุงูู ูููู ุชู ุบููููููุ ุชููููู ููุจูููููู ุทูููููููุฑูุณูุ ุงููููู
ูุฌูุฑูููุณู ููู
ู ุณููู ุจูุงุฏู ุบูุณููููู ุบูุฑูููฐุดูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Wannan ce mu'ujizar farko da Yesu ya yi, ya kuwa yi ta ne a Kana ta ฦasar Galili, ya bayyana ษaukakarsa. Almajiransa kuma suka gaskata da shi.