John 2:14 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A filin haikali ya sami mutane suna sayar da shanu, tumaki da tattabaru, waɗansu kuma zaune a tebur suna canjin kuɗi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَثِكِنْ ڢِيلِنْ هَيْكَلِنْ، يَسَامِ مُتَنٜىٰ سُنَ سَيَرْ دَ شَانُو دَ تُمَكِ دَ تَتَّبَرُ دَ كُمَ مَاسُ ثَنْجِنْ كُطِ سُنَ ظَوْنٜىٰ عَتٜىٰبُرَنْسُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
A cikin Haikali ya sami waɗansu dillalan shanu, da na tumaki, da na tattabarai, da kuma 'yan canjin kuɗi zaune wurin aikinsu.