John 2:15 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saboda haka ya tuฦa bulala ta igiyoyi, ya kori duka daga filin haikali, har da tumaki da shanu; ya watsar da kuษin masu canjin, ya birkice teburansu.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ุนููุณูููฐ ููุชฺูงู ุจููููู ุฏู ุงููุบูููุ ูููููุงูุฑูููฐุณู ุฏููู ุฏูุบู ููููููููููุ ุญูุฑู ุฏู ุชูู
ููููู ุฏู ุดูุงููููุ ููููู
ู ุชูุชููุฑูููฐ ุชูููฐุจูุฑููู ู
ูุงุณู ุซูููุฌูููุ ููููุฑูููุงฺูุฑูุฏู ุฏููููู ููุทูุทูููฐููุณูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai ya tuka bulala mai harsuna ta igiya, ya kore su duka daga Haikalin, har da tumakin da shanun, ya kuma watsar da kuษin 'yan canjin, ya birkice teburorinsu.