John 2:20 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yahudawa suka ce, “Sai fa da aka shekara arba’in da shida ana ginin haikalin nan, kai kuwa a cikin kwana uku za ka tā da shi?”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ سُكَ تَمْبَيٜىٰشِ سُكَثٜىٰ «يَطَوْكِ شٜىٰكَرَا أَرْبَعِنْ دَ شِدَ أَنَكَنْ غِنِنْ وَنَّنْ هَيْكَلِ! كَيْ كُمَ كَثٜىٰ ذَاكَتَادَشِ عَثِكِنْ ݣُونَ عُكُ؟»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Yahudawa suka ce, “Sai fa da aka shekara arba'in da shida ana ginin Haikalin nan, kai kuwa a cikin kwana uku za ka ta da shi?”