John 2:22 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Bayan da ya tashi daga matattu, sai almajiransa suka tuna da abin da ya faษa. Saโan nan suka gaskata Nassi da kuma kalmomin da Yesu ya yi.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุจูุงููููุฏู ุนููู ุชูุงุฏู ุนููุณูููฐ ุฏูุบู ู
ูุชูุชูููุ ุณููู ุงููููู
ูุฌูุฑูููุณู ุณููู ุชููู ุฏู ููููููู ุงููุจูููุฏู ุนููุณูููฐ ฺููขูุทูุงุ ุณููู ููู
ู ุจูุงุฏู ุบูุณููููู ุบู ุฑูุจููุชูุซููููุฑู ู
ูุบูููุฑู ุงูููููู ุฏู ููู
ู ู
ูุบูููุฑู ุฏู ุนููุณูููฐ ฺููขูุทูุงุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Saboda haka bayan an tashe shi daga matattu, almajiransa suka tuna ya faษi haka, suka kuma gaskata Nassi da maganar da Yesu ya faษa.