John 2:3 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da ruwan inabi ya ƙare, sai mahaifiyar Yesu ta ce masa, “Ba su da sauran ruwan inabi.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَ ضُوً إِنَبِے يَڧَارٜىٰ، سَيْ مَامَرْ عِيسَىٰ تَثٜىٰمَسَ «ضُوً إِنَبِنْسُ يَڧَارٜىٰ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da ruwan inabi ya gaza, uwar Yesu ta ce masa, “Ba su da sauran ruwan inabi.”