John 2:6 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Nan kusa kuwa akwai tulunan ruwa shida na dutse a ajiye, irin da Yahudawa suke amfani da su don tsarkakewa bisa ga al’ada, kowace kan ci gallon kusan ashirin zuwa talatin.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَهُودَاوَا كُوَ سُنَدَ أَلْعَادَرْ ڟَبْتَثٜىٰوَ سَبُواْدَ حَكَ أَݣَويْ رَنْدُنَ شِدَ وَطَنْدَ دَ دُوڟٜىٰ نٜىٰ عَكَ غِنَسُ عَكَ أَجِيٜىٰ أَوُرِنْ، كُواْوَثّٜىٰ تَنَثِنْ وَجٜىٰنْ لِتَ طَرِے نَضُوَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
A wurin kuwa akwai randuna shida na dutse a ajijjiye, bisa ga al'adar Yahudawa ta tsarkakewa, kowacce na cin wajen tulu shida shida.