John 2:7 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai Yesu ya ce wa bayin, “Ku ciccika tulunan da ruwa.” Suka kuwa ciccika su fal.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ عِيسَىٰ يَثٜىٰ وَمَاسُ حِدِمَرْ «كُثِكَ رَنْدُنَنَّنْ دَ ضُوَ؞» سَيْ سُكَ ثِثِّكَسُ ڢَلْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai Yesu ya ce musu, “Ku cika randunan nan da ruwa.” Suka ciccika su fal.