John 2:9 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Uban bikin kuwa ya ɗanɗana ruwan da aka juya ya zama ruwan inabi. Bai san daga ina ya fito ba, ko da yake bayin da suka ɗiba ruwan sun sani. Sai ya kira angon waje ɗaya
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ضُوً كُوَ يَثَنْجَ يَذَمَ ضُوً إِنَبِے، سَيْ عُبَنْ بِكٍ يَشَا كَطَنْ؞ شِے كُوَ بَيْ سَنْ عِنْدَ عَكَ سَامُواْ ضُوً إِنَبِنْ بَ، عَمَّا مَاسُ حِدِمَرْ دَسُكَ طٜىٰبُواْ ضُوً سُنْ سَنِ؞ سَيْ يَكِرَا أَنْغُوانْ سُكَ ڟَيَ أَغٜىٰڢٜىٰ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da uban bikin ya kurɓi ruwan da yanzu aka mayar ruwan inabi, bai kuwa san inda aka samo shi ba (amma barorin da suka ɗebo ruwan sun sani), ya yi magana da ango,