John 20:16 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yesu ya ce mata, “Maryamu.” Sai ta juya wajensa ta ɗaga murya ta ce da Arameyanci, “ Rabboni!” (Wanda yake nufin “Malam”).
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عِيسَىٰ يَكِرَتَ يَثٜىٰ «مَرْيَمُ!» سَيْ تَجُويَا ذُوَا وَجٜىٰنْ عِيسَىٰ تَثٜىٰمَسَ دَ يَرٜىٰنْ يَهُودَاوَا «رَبُّواْنِ!» وَتُواْ مَلَمْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Yesu ya ce mata, “Maryamu!” Sai ta juya ta ce masa da Yahudanci, “Rabboni!” wato Malam.