John 20:18 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai Maryamu Magdalin ta wajen almajiran da labari cewa, “Na ga Ubangiji!” Ta kuma gaya musu cewa ya faɗa mata waɗannan abubuwa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ مَرْيَمُ یَرْ غَرِنْ مَغَدَلَ تَجٜىٰ تَثٜىٰ وَ أَلْمَجِرَنْ «أَيْ، نَا غَا عُبَنْغِجِ ؞» تَا كُمَ غَيَ مُسُ أَبِنْدَ عِيسَىٰ يَڢَطَا مَتَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai Maryamu Magadaliya ta je ta ce wa almajiran, “Na ga Ubangiji!” Ta kuma ce shi ya faɗa mata waɗannan abubuwa.